TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA ! ! | DR JAMILU YUSUF ZAREWA

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA ! !


Tambaya :

Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshensa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci.

Amsa :

To 'yar'uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin


 bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa : a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya
Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta : 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

Allah ne mafi sani.

Duba : Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406


ku kasance da www.sadeeqmedia.com.ng

Share this


15 comments:

 1. Alhamdulillah! Allah Ya sakawa malam da alkhairi!

  ReplyDelete
 2. Allah yasakawa MALAM da alkhairi

  ReplyDelete
 3. Allah Ya bada lada. Allah ya karama malam lafiya da rayuwa Mia albarka.

  ReplyDelete
 4. To malam Allah ya saka da Akhairi, Allah kuma ya bamu kudi muyi aure domin mu raya wannan sunnar ta manzon Allah s.a.w

  ReplyDelete
 5. Asslamu alaikum.
  Ina maku fatan alkhairi akan wannan shafi mai amfanarwa. Da fatan idan da hali za'a dinga rage size na file domin mutanen dake a wuraren da babu isasshen Network. Na gode, Allah ya kara Ikhlasi.

  ReplyDelete
 6. Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi

  ReplyDelete