Audio:- Bayyani Na Ilimi Akan Gizo-Gizo (An-Ankabut) Dr Isah Aliyu Ibrahim panfami.


Assalamu alaikum darulfatawa na muku sallama irin ta addinin musulunci ,a yau munzo muku da bayyani  akan Gizo Gizo wanda shehin mallami yayi bayanin falalarsa da hikimarsa da Allah (s.w.t) ya baiwa wannan halittar wanda zaka ƙara gane kaɗan daga cikin ilimin Allah.

Kamar yadda a kwanan baya munka kawo muku bayani na ilimi akan  kudan Ruwa wanda Dr bashar Aliyu umar  ya gabatar.

To sai ku saukar da wannan audio bayyani Gizo Gizo a wayoyinku  domin sauraren wannan bayani.Download Audio Now

Share this


0 comments:

Post a Comment