Audio :- Garaɓasar Ranar Juma'ah sheikh Jabir sani mai hula


Assalamu alaikum dan uwana/ Ƴar uwata  kun a mai son ku samu lada shekara:-
Shekara Dubu biyu.
Shekara Dubu biyar.
Shekara Dubu goma.
Idan ka yaɗa wannan ka yaɗa  aikin alkhairi , za a  bashi ladan wanda yayi aiki da shi, wanda ya yaɗa aiki alkhairi kamar wanda yayi shine.
Annabi (s.a.w) yace idan mutum ya mutu  abubuwan shi zasu  yanke banda abu ukku.Ilimi yana cikinsu idan ka yaɗa wannan ka yaɗa ilimin da ake amfani da shi.
Sai ku latsa alamar "Download audio Now" Da ke ƙasa domin saukarsu wa a wayoyinku.Share this


0 comments:

Post a Comment