Audio:-Hukuncin Hoto A Musulunci Sheikh ja'afar Mahmuda Adam kano (Rahimahullah)

Hukuncin Hoto A Musulunci Sheikh ja'afar Mahmuda Adam kano (Rahimahullah)

Wannan wata tambaya ce da wani bi ya yi yana cewa:
Assalamu alaikum malam menene hukuncin hoto a musulunci?. Alhamdulillahi malam yayi bayani tun daga hotun da ake sasaƙawa har i zuwa hoton camera na wannan zamani.
Sai ku saukar da wannan fatawa domin sauraren amsar wannan tambaya.

Download Audio Now


Share this


0 comments:

Post a Comment