Audio:- Menene Hukuncin Shan Taba Sheikh Jaafar Mahmud Adam Kano (Rahimahullah)


Wannan wata tambaya ce da ankayiwa mallam kamar yadda anka saba idan za'a fara tafseer ake  amsa wa.
Wannan tambaya itace menene hukuncin shan taba da mai sayarwa da taba ko da shi baya sha Alhamdulillahi mallam ya amsa wannan tambaya saboda haka ku saukar da wannan audio domin sauraren wannan amsar daga bakinsa.

Download Audio Now


Share this


0 comments:

Post a Comment