Audio :- Shin Ya Hallata Mace Tabi Liman Sallah Daga Gidanta Dr muhammad Sani Umar R/lemo

Tambaya :- Assalamu alaikum Akarmukallah shin ya  hallatta mace tabi liman sallah daga gidanta  ma'ana dakinta saboda masallacin yana kusa  ko yana hade da gidan da ita ko kuma tayi amfani da sautin lasifika? .

Amsa:- Wa'alaikum sallam sai ku saukar da wannan audio domin jin amsar daga babban malamin nan Dr Abdulrahman sanj umar r/lemo.Share this


0 comments:

Post a Comment