Audio:- Tattaunawar Da Akai Dasu Dr A Wisal Tv Dr Muhammad sani umar R/lemo


Wannan Itace Tattaunawar Da Su Dr. Sukai A Gidan Talabijin Na Wisal Tv Wanda Mal. Suka Tattauna Akan Qudirin Da Saudiya Na Kafa Cibiyar Da Zatai Hidima Ga Sunnar Annabi S.a.w Wato Hadisan Manzon Allah. S.a.w

Idan Su Dr Suka Fito Da Hakikan Asalin Gaskiyar Labarin Sabadin Irin Labarin Da Ake Yadawa  Sannan Su Dr Sunyi Qarin Haske Akan Manufar Kafa Cibiyar
Sannan Su Dr Sunyi Warwara Akan Fahimta Da Wasu Suka Jahilci Yanda Labarin Yazo Musu Har Suke Suka akai
Malaman Dai Da Suka Tattauna Wannan Mas'ala Sun Hada Da

Dr. Muh'd Sani Umar R/Lemo
Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
Dr. Bashir Birnin Kudu

Tattaunawar Ta Gudana ne A Ranar Lititin 24/ October 2017 Domin Sauke Tattaunawar Danna Wannan Blue din Rubutun.
Ayi sauraro lafiya
⭕Kasance da darulfatawa.com domin samun karatun maluman Sunnah a saukaka
Darulfaawa taku ce domin yada Sunnah


Share this


0 comments:

Post a Comment