Fatawar Rabon Gado (141) Dr Jamilu Yusuf Zarewa


Tambaya

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh, Malam mutum ne yarasu yabar mata daya, yara 11,shida mata biyar maza,ba uwa ba uba sai Kanwarsa daya wanda suke uwa daya uba daya,ya rabon gadonsu zai kasance.jazakallahu khairan.

Amsa
Wa alaikum assalam,

 Za'a raba abin da ya bari gida (8), a bawa matarsa kashi daya, ragowar kashi bakwan sai a bawa 'Ya'yansa su raba kashi (16), Duk namiji ya dau rabon mata biu.

Allah ne mafi sani

Dr, Jamilu Zarewa

13/10/2017

Share this


0 comments:

Post a Comment