Fatawar Rabon Gado (144) Dr Jamilu Yusuf Zarewa

Tambaya

Salam Alaikum.
Malam macene tarasu ta bar namiji daya da mace daya kuma da mahaifinta. Ya za,araba musu gadon ?
Ta haifi yara guda biyu ,namiji daya mace daya. Mahaifinta yanada rai, . Mahaifiyanta tarasu mijinta yarasu

Amsa

Wa alaikum assalam,Za' a raba gida (6) a bawa mahaifinta kashi daya, ragowar kashi biyar din sai a raba gida uku, namijin ya dau kashi biyu, macen ta dau kashi daya.
Allah ne mafi sani

Amsawa

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA
17 /10/2017

Share this


0 comments:

Post a Comment