Fatawar Rabon Gado (147) Dr Jamilu Yusuf Zarewa*Tamabaya*

Assalamu alaikum in mace ta rasu tabar mijinta wanda basu haihu ba da yaranta maza 2 sai mahaifiyarta da yan uwa maza 3 wanda take hada uwa da uba dasu, sai yan uwa mata 3 da na miji 1 wanda take hada uwa kawai ya gadon yake

*Amsa*

Wa alaikum assalam, za'a raba dukiyar kashi (6), a bawa mahaifiyarta kashi daya, ragowar kashi biyar din sai a bawa yaranta maza su raba.
Allah na mafi sani 
*Amsawa*✍🏻

*DR. JAMILU YUSUF ZARAEWA*

23/10/2017

Share this


0 comments:

Post a Comment