Fatawar Rabon Gado (151) Dr Jamilu Yusuf Zarewa*TAMBAYA*
Assalamu alaikum, Malam mace ta mutu ta bar 'ya'yan Goggwanninta da kaninta da suka hada uwa daya da 'ya'yan kannanta da suka hada uwa kawai, sai kuma dan kaninta da suka hada uba kawai?. 

*AMSA*
Wa alaikum assalam, Za a raba abin da ta bari gida: 6, kaninta da suka hada uwa daya kashi daya, ragowar kashi biyar din sai a bawa dan kaninta da suka hada uba daya da mahaifinsa

Allah ne mafi sani. 

✍🏼Amsawa:
*_Dr Jamilu Yusuf Zarewa_*
11/11/2017.

Share this


0 comments:

Post a Comment