FATAWAR RABON GADO (155) Dr Jamilu Yusuf ZarewaTambaya

Assalamu alaiakum,
Dr. Mace ce, ta Rasu ta bar Iyayen ta da Mijin ta da kuma Diyar ta mace. malam, yaya rabon GADON zai kasance? Na gode

Amsa

Wa alaikum assalam
Za'a raba abin da ta bari gida (13), a bawa diyarta kashi (6), mijinta (3),  mahaifiyarta (2), mahafinta  shi ma kashi biyu.
Allah ne mafi sani

Amsawa

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA
16/01/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment