Fatawar Rabon Gado (162) Dr Jamilu Yusuf

Tambaya*

Assalamu alaikum malam, dafatan kana lfy da amarya Allah yasa haka Tambaya malam akan rabon gado>>Mutum ne ya mutu ya bar kudi #700,000 ya mutu ya bar matansa daya, da yara 10 goma, mata 2 maza 8 takwas ya rabon gado sai kasance mungode Allah yasaka da kyautar aljannah.

*Amsa*

Wa alaikum  assalam,  za'a bawa matarsa (87,500) sai kuma  a bawa kowanne namiji (68055) kowacce mace  kuma  (34027.5).
Akwai  naira biyar da  za ta ragu da fatan za su yiwa juna afuwa ko su  barwa  wanda ya raba  musu  gado.
Allah ne mafi sani

*Amsawa*✍🏻

*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
25/01/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment