FATAWAR RABON GADO (170) - Dr Jamilu Yusuf Zarewa

Tambaya*

Assalamu Alaikum Malam dafatan alkhairi Allah yakara lafiya Amin. Macece ta mutu bata taba haihuwa ba.Bata da kowa sai yayanta kuma shima ya rasu amma yabar yayansa maza da mata.Malam yazaa raba gadonta? Wassalam

*Amsa*

Wa alaikum assalam
Za'a bawa 'ya'yan yayanta maza kawai ban da mata.

Allah ne mafi sani

*Amsawa*✍🏻

*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

14/04/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment