FATAWAR RABON GADO (171) Dr Jamilu Yusuf Zarewa


*Tambaya*

Assalamu alaikum Malan/ ina tambaya akanraban gado ne magidanci ya rasu ya bar mata 1 da yarinya 1 da mahaifiyarsa da qanwarsa d asuke uwa daya Uba daya: ? Shin qanwarsa tana da gadonshi ) nagode

*Amsa*

Wa alaikum assalam Za'a raba kashi (24)
a bawa 'yarsa kashi  (12)
Matarsa kashi (3).
Mahaifiyarsa kashi (4)
Ragowar sai a bawa kanwar shi

Allah ne mafi sani

Amsawa✍🏻

*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
25/04/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment