Ramadan Tafseer 2018 : 07 Dr Muhammad sani umar R/lemo

Kiluu ta jawo bau!!!

Yaro bari murna karenka ya kama Zaki!! 
Yau Dr. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo a tafsirinsa da ke gudana yanzu ya tattauna tare da gamsassun dalilai tare da misalai daga littafai kan Wanda ya sadu da matasa da niyyar zina ba tare da yasan matarsa ba ce,  Ilimi kogi ne mai zuma wallahi,  kar ku bari a baku labari.
Wannan shine Tafseer din da mallam yayi bayyani sai ku saurari wannan bayyani

Darasin Tafsirin Al-Qur'an na Watan Ramadan 1439/2018

Rana ta 07

Tare da Dr.MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Latsa wannan link domin downloading


Ayi sauraro lafiya!!!

Share this


0 comments:

Post a Comment