SANARWA DAGA FADAR MAJALISAR SARKIN MUSULMI SA'AD MUHAMMAD ABUBAKAR NA UKKU III SULTAN OF SOKOTO


Assalamu alaikum warahamatullah muna farin cikin yau alhamis 29 ga watan ramadan mun kawo karshen watan  Ramadan a shekara 1439 bayan Hijiran manzon Allah.
A yau mun samu labari da tabbacin ganin wata shawwal daga shugabani da manya garuruwa daban daban kamar  haka:-
1 Sokoto
2 Kano
3 Maiduguri

4 Kaduna
5 Jos
Da sauran manya manya garuruwa daban daban.
A gobe Juma'at  ce daya ga watan shawwal wanda gobe juma'a ce ranar sallah.
Muna rokon  Allah  mai komai mai kowa
sakamuna da aljannah firdausy akan ayyukan mu na wannan watan ramadan.
Mai alfarmma sarkin musulmi yayi jan hankali da a dage da yawan ibada ko ba cikin watan azumi da yiwa kasarmu addu'a.
Domin saurarin wannan sanarwa daga bakin sarki sai ka latsa nanShare this


0 comments:

Post a Comment