FATAWAR RABON GADO (177) - Dr Jamilu Yusuf Zarewa*Tambaya*
Assalamu alaikum Dr. Da fatan an tashi lafiya.
Mutum ne ya mutu, ya bar mata hudu da mahaifi da kuma d'a, da kuma dan uwa; yaya kason zai zama??

*Amsa*

Wa alaikum assalam, Za'a raba gida (24), a bawa mahaifi kashi hudu, matansa kashi uku, ragowar sai a bawa Dan.

Allah ne mafi sani

*Amsawa*✍🏻

*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

18/08/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment