FATAWAR RABON GADO (178) - Dr Jamilu Yusuf Zarewa*Tambaya*

Asalamu alaikum warahmtullah
Dr da fatan anyi sallah lfy.
Don Allah Dr a taimaka min da amsar wannan tambaya. Idan mutum ya rasu ya bar mata 1 da mahaifi, da ýaýa babu mahaifiya, sai kaka (gyatumar mahaifiyar sa). Kakar tana da gadon sa, duk da cewa mahaifiyar sa ta riga shi rasuwa? Jazakumullah

*Amsa*

Wa alaikum assalam
Naam za ta gaji (sudusi) wato kaso daya a cikin shida, tun da tana makwafin mahaifiya ne.

Allah ne mafi sani

*Amsawa*✍🏻

*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

30/08/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment