FATAWAR RABON GADO(175) Dr Jamilu Yusuf Zarewa


Tambaya

Assalamu alaikum Dakta.
Mutum ya bar Mahaifiya da 'yar uwa daya Li'abbiya da 'yan uwa takwas duk Li'ummai.

Aftuuna Ahsanallahu ilaikum.


*Amsa*

Wa alaikum assalam
Za'a raba gida shida: a bawa Mahaifiya kashi daya (sudus), 'yar'uwa li'abiya kashi uku (nisfu), 'yan'uwan da aka hada uwa daya kashi biyu (thulus).

Allah ne mafi sani.

*Dr. Jamilu Zarewa

9/08/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment