FATAWAR RABON GADO(176) Dr Jamilu Yusuf zarewa


Tambaya

Assalamu Alaikum Ya sheikhana,
Mace ce ta mutu tabar mahaifi da miji da 'ya'ya ya za'a raba abinda ta bari

*Amsa*

Wa alaikum assalam
Za'a raba (12) a bawa mahaifi kashi biyu, miji kashi uku, ragowar sai a bawa 'ya'yan su raba, duk namiji ya dau rabon mata biyu

Allah ne mafi sani

*Dr. Jamilu Zarewa*

09/08/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment