FATAWAR RABON GADO (179) Dr Jamilu Yusuf Zarewa


Tambaya

Assalamu Alaikum Mallam.
Dafatan Mallam yana lafiya.
Dr. Inada tambaya. Mutumne yamutu bashida kowa sai Babansa da kaninsa Uba daya da kuma kanuwarsa Uwa daya.
Yaya rabon gadonsa zai kasance?

*Amsa*

Wa alaikum assalam Za'a bawa Uba dukkan dukiyar.
Dukkan 'Yan'uwa basa gado mutukar uba yana Raye.

Allah ne mafi sani

Amsawa

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA

27/09/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment