FATAWAR RABON GADO (181) Dr Jamilu Yusuf ZarewaTambaya

Asslamu Alaykum Dr,
Tambaya ce dani kan rabon gado...

Mutum ne ya rasu yabar matarsa daya da da namiji daya da 'ya'ya mata biyu, ya bar mahaifiya araye babu mahaifi, sannan 'yan uwansa maza(uwa daya uba daya) su *6*, da yan-uwansa mata(uwa daya uba daya) su *3*. Dr Ya rabon gadonsu zai kasance?

Allah Ya kara wa Dr lafiya da basira...

*Amsa*

Wa alaikum assalam, Za'a raba gida: (24) a bawa matarsa kashi uku, mahaifiyarshi kashi hudu, sai a bawa 'ya'yansa ragowar su raba, duk namiji ya dau rabon mata biyu

Allah ne mafi sani

*Dr. Jamilu Zarewa*

29/09/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment