SANYA BAKIN KAYA SABODA NUNA ALHINI ? Dr Jamilu Yusuf zarewa*_Tambaya_*

Assalamu alaikum, inada tambaya, Christain class mate dina ce ta mutu, so sai akace kowa a makaranta yasa baqaqen kaya, shin ya halatta a musulunci mu musulman Makarantar musa?


*_Amsa_*

Wa'alaikumus salam
Bai halatta ku sanya ba, saboda musulunci ya hana kamanceceniya da Kafirai.
Sanya bakin kaya lokacin musiba, ba al'ada ce ta musulmai ba.

Allah ne mafi sani

*_Dr. Jamilu Zarewa_*

01/10/2018

Share this


0 comments:

Post a Comment