FATAWAN RABON GADO (194)- Dr Jamilu Yusuf Zarewa


*Tambaya*

Assalamu alaikum
Dr. In mace tarasu bata haihuba, amman tanada Dan uwa shi daya Wanda suke uwa daya uba daya, sannan tanada Wanda suke uba daya maza da mata to ya za'a raba gadonta?


*Amsa*

Wa alaikum assalam, Za'a bawa dan'uwanta da suke Uwa daya, Uba daya dukkan dukiyar.
Dan uba ba ya gado mutukar akwai shakiki.

Allah ne mafi sani

*Dr. Jamilu Yusuf Zarewa*

12/01/2019

Share this


0 comments:

Post a Comment