FATAWAR RABON GADO (195) - Dr Jamilu Yusuf Zarewa


*Tambaya*

Assalamu alaikum malam. mutum ne ya rasu  ya bar mata daya ba shi da 'Da ko daya sede 'yan uwansa shakikai maza da mata kuma ba iyaye duk sun rasu, to yaya gadon matar yake dana 'yan uwansa maza da mata?

*Amsa*

Wa alaikum assalam Za'a raba gida hudu, a bawa matarsa kashi daya, ragowar sai a bawa 'yan'uwan, duk namiji ya dau rabon mata biyu.

Allah ne mafi sani

*Amsawa*✍🏻

*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

14/01/2019

Share this


0 comments:

Post a Comment