WACCE TA SHA MAGANIN HANA DAUKAR CIKI, IDDARTA JINI UKU CE!Tambaya
Assalamu alaikum, don Allah mal. mace ce aka  saketa ta yi tsarki sai ta sha maganin hana daukan ciki  sai ya zama wata uku(3) ba jini, shin da wata za ta yi iddah ko  da jini?


*Amsa*

Wa alaikum assalam, Za ta jira jini uku, ko da kuwa za ta yi shekara goma ne, kamar yadda Allah ya fada a aya ta (228) a suratul Bakara.

Allah ne mafi sani

DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

18/06/2019

Share this


0 comments:

Post a Comment